Neh 2:10 HAU

10 Amma Sanballat Bahorone, da Tobiya, Ba'ammone, bawa, ba su ji daɗi ba ko kaɗan sa'ad da suka ji labari, cewa wani ya zo domin ya inganta zaman lafiyar mutanen Isra'ila.

Karanta cikakken babi Neh 2

gani Neh 2:10 a cikin mahallin