Neh 2:9 HAU

9 Da na zo wurin masu mulkin Yammacin Kogin Yufiretis, sai na miƙa musu takardar sarki. Sarki ya haɗa ni da sarkin yaƙi da mahayan dawakai.

Karanta cikakken babi Neh 2

gani Neh 2:9 a cikin mahallin