Neh 2:12 HAU

12 sai na fita da dare tare da waɗansu mutane kima,ban faɗa wa kowa abin da Allahna ya sa a zuciyata in yi wa Urushalima ba. Ba waɗansu dabbobi kuma tare da ni, sai dai dabbar da na hau.

Karanta cikakken babi Neh 2

gani Neh 2:12 a cikin mahallin