Neh 2:16 HAU

16 Shugabanni ba su san inda na tafi, ko abin da na yi ba, gama ban riga na faɗa wa Yahudawa, da firistoci, da manyan gari, da shugabanni, da sauran waɗanda za su yi aikin ba.

Karanta cikakken babi Neh 2

gani Neh 2:16 a cikin mahallin