Neh 2:17 HAU

17 Sa'an nan na ce musu, “Kun ga irin wahalar da muke ciki, yadda Urushalima ta zama kango, an kuma ƙone ƙofofinta. Ku zo, mu sāke gina garun Urushalima don mu fita kunya.”

Karanta cikakken babi Neh 2

gani Neh 2:17 a cikin mahallin