Neh 5:16 HAU

16 Na mai da hankali ga aikin garu, ban samar wa kaina gonaki ba. Barorina duka suka haɗa kai da ni a kan aikin gini.

Karanta cikakken babi Neh 5

gani Neh 5:16 a cikin mahallin