Neh 5:17 HAU

17 Duk da haka akwai Yahudawa da shugabanni ɗari da hamsin waɗanda suke cin abinci a teburina, banda waɗanda sukan zo wurinmu daga al'umman da suke kewaye da mu.

Karanta cikakken babi Neh 5

gani Neh 5:17 a cikin mahallin