Neh 6:19 HAU

19 Mutane suka yi magana a kan ayyukan kirki na Tobiya a gabana. Suka kuma kai maganata a wurinsa, sai Tobiya ya yi ta aika mini da wasiƙu don ya tsoratar da ni.

Karanta cikakken babi Neh 6

gani Neh 6:19 a cikin mahallin