Neh 7:45 HAU

45 Masu tsaron Haikali su ne zuriyar Shallum, da Ater, da Talmon, da Akkub, da Hatita, da Shobai, ɗari da talatin da takwas.

Karanta cikakken babi Neh 7

gani Neh 7:45 a cikin mahallin