Neh 7:70-72 HAU

70-72 Da yawa daga cikin jama'a suka ba da taimako domin biyan aikin gyaran Haikali.Mai mulki ya ba dazinariya darik dubu (1,000)kwanonin wanke hannu guda hamsinrigunan firistoci ɗari biyar da talatinShugabannin iyali suka ba dazinariya darik dubu ashirin (20,000)azurfa maina dubu biyu da ɗari biyu (2,200)Sauran jama'a suka ba dazinariya darik dubu ashirin (20,000)azurfa maina dubu biyu (2,000)rigunan firistoci guda sittin da bakwai

Karanta cikakken babi Neh 7

gani Neh 7:70-72 a cikin mahallin