Neh 7:73 HAU

73 Sa'an nan firistoci, da Lawiyawa, da masu tsaron Haikali, da mawaƙa da waɗansu da dama daga cikin jama'a, da ma'aikatan Haikali, da dukan Isra'ilawa suka zauna a garuruwansu.

Karanta cikakken babi Neh 7

gani Neh 7:73 a cikin mahallin