Neh 8:1 HAU

1 Dukan jama'a suka taru wuri ɗaya a filin Ƙofar Ruwa, suka faɗa wa Ezra, magatakarda, ya kawo Attaura ta Musa wanda Ubangiji ya ba Isra'ilawa.

Karanta cikakken babi Neh 8

gani Neh 8:1 a cikin mahallin