Neh 8:2 HAU

2 A ran ɗaya ga watan bakwai, sai Ezra, firist, ya kawo Attaura a gaban taron jama'a, mata da maza, da dukan waɗanda za su ji, su fahimta.

Karanta cikakken babi Neh 8

gani Neh 8:2 a cikin mahallin