Neh 9:19 HAU

19 Amma ba ka rabu da su a hamada ba,Saboda jinƙanka mai girma ne.Ba ka kuwa kawar da girgije da wuta ba,Waɗanda suke nuna musu hanya dare da rana.

Karanta cikakken babi Neh 9

gani Neh 9:19 a cikin mahallin