Neh 9:28 HAU

28 Sa'ad da zaman salama ya komo, sai kuma su yi zunubi,Kai kuma sai ka bar abokan gabansu su ci su.Duk da haka idan sun tuba, suka roƙe ka ka cece su,Kakan ji daga Sama,sau da yawa,Ka cece su da jinƙanka mai yawa.

Karanta cikakken babi Neh 9

gani Neh 9:28 a cikin mahallin