Neh 9:36 HAU

36 Ga shi, a yau mu bayi ne a ƙasar da ka ba mu,Wannan ƙasa mai dausayi wadda take ba mu abinci.

Karanta cikakken babi Neh 9

gani Neh 9:36 a cikin mahallin