Neh 9:38 HAU

38 “Saboda wannan duka muke yin alkawari mai ƙarfi a rubuce. Shugabanninmu kuwa, da Lawiyawanmu, da firistocinmu, suka buga hatimi, suka sa hannu.”

Karanta cikakken babi Neh 9

gani Neh 9:38 a cikin mahallin