10 “Duk da haka yawan mutanen Isra'ilaZai zama kamar yashi a bakin teku,Wanda ba za a iya aunawa ko ƙidayawa ba.Maimakon kuma a ce, ‘Ku ba mutanena ba ne,’Za a ce, ‘Ku mutanen Allah ne mai rai.’
Karanta cikakken babi Yush 1
gani Yush 1:10 a cikin mahallin