Yush 1:11 HAU

11 Mutanen Yahuza da mutanen Isra'ila za su haɗu su zama ɗaya,Za su zaɓa wa kansu shugaba ɗaya.Za su shugabanci ƙasarGama ranar Yezreyel babba ce.”

Karanta cikakken babi Yush 1

gani Yush 1:11 a cikin mahallin