Yush 1:2 HAU

2 Sa'ad da Ubangiji ya fara yin magana da Yusha'u ya ce masa, “Tafi ka auro karuwa, ka haifi 'ya'yan karuwanci, gama ƙasar tana yin fasikanci sosai, wato ta bar bin Ubangiji.”

Karanta cikakken babi Yush 1

gani Yush 1:2 a cikin mahallin