Yush 1:1 HAU

1 Ubangiji kuwa ya yi magana da Yusha'u ɗan Beyeri a zamanin mulkin Azariya, da Yotam, da Ahaz, da Hezekiya, sarakunan Yahuza, da zamanin mulkin Yerobowam ɗan Yehowash, Sarkin Isra'ila.

Karanta cikakken babi Yush 1

gani Yush 1:1 a cikin mahallin