Yush 10:10 HAU

10 Zan fāɗa wa waɗannan mutane masu zunubi, in hukunta su.Za a tattara al'ummai, su yi gāba da su,Za a hukunta su saboda yawan zunubansu.

Karanta cikakken babi Yush 10

gani Yush 10:10 a cikin mahallin