Yush 10:11 HAU

11 “Ifraimu horarriyar karsana ce,Wadda yake jin daɗin yin sussuka,Amma na sa wa kyakkyawan wuyanta karkiya,Na sa Yahuza ta ja garmar noma,Yakubu kuwa za ta ja garmar bajiya.

Karanta cikakken babi Yush 10

gani Yush 10:11 a cikin mahallin