Yush 11:4 HAU

4 Na bishe su da linzamin alheri da ragamar ƙauna,Na zama musu kamar wanda yake ɗauke musu karkiya daga muƙamuƙansu.Na sunkuya, na ciyar da su.

Karanta cikakken babi Yush 11

gani Yush 11:4 a cikin mahallin