Yush 11:9 HAU

9 Ba zan aikata fushina mai zafi ba,Ba zan ƙara hallaka Ifraimu ba,Gama ni Allah ne, ba mutum ba,Maitsarki wanda yake tsakiyarku,Ba zan zo wurinku da hasala ba.

Karanta cikakken babi Yush 11

gani Yush 11:9 a cikin mahallin