Yush 11:8 HAU

8 “Ƙaƙa zan iya rabuwa da ke, ya Ifraimu?Ƙaƙa zan miƙa ki, ya Isra'ila?Ƙaƙa zan maishe ki kamar Adma?Ƙaƙa zan yi da ke kamar Zeboyim?Zuciyata tana motsawa a cikina,Juyayina ya huru.

Karanta cikakken babi Yush 11

gani Yush 11:8 a cikin mahallin