Yush 13:3 HAU

3 Don haka za su zama kamar ƙāsashin da akan yi da safe,Ko kuwa kamar raɓa mai kakkaɓewa da wuri.Za su zama kamar ƙaiƙayi wanda ake shiƙarsa cikin iska a masussuka,Ko kuwa kamar hayaƙin da yake fita ta bututu.

Karanta cikakken babi Yush 13

gani Yush 13:3 a cikin mahallin