Yush 13:2 HAU

2 Har yanzu suna ta ƙara yin zunubi,Suna yi wa kansu gumaka na zubi,Da gwaninta sukan yi gumaka da azurfarsu,Dukansu aikin hannu ne.Sukan ce, “Ku miƙa wa waɗannan hadayu!”Mutane sukan sumbaci siffofin maruƙa.

Karanta cikakken babi Yush 13

gani Yush 13:2 a cikin mahallin