Yush 13:1 HAU

1 Sa'ad da Ifraimu ta yi magana, mutane suka yi rawar jiki. An ɗaukaka ta cikin Isra'ila,Amma ta yi laifi ta wurin bauta gunkin nan Ba'al,Ta kuwa mutu.

Karanta cikakken babi Yush 13

gani Yush 13:1 a cikin mahallin