Yush 12:14 HAU

14 Mutanen Ifraimu sun yi muguwar tsokana mai ta da fushi,Domin haka Ubangiji zai ɗora musu hakkin jini a kansu,Zai saka musu cin mutuncin da suka yi.

Karanta cikakken babi Yush 12

gani Yush 12:14 a cikin mahallin