Yush 14:2 HAU

2 Ku komo wurin Ubangiji, ku roƙe shi,Ku ce, “Ka gafarta mana zunubanmu,Ka karɓe mu saboda alherinka,Mu kuwa za mu yabe ka da bakinmu.

Karanta cikakken babi Yush 14

gani Yush 14:2 a cikin mahallin