3 Assuriya ba za ta cece mu ba,Ba kuwa za mu hau dawakai ba.Ba za mu kuma ƙara ce da aikin hannuwanmu,‘Kai ne Allahnmu,’ ba.A wurinka ne maraya yakan sami jinƙai.”
Karanta cikakken babi Yush 14
gani Yush 14:3 a cikin mahallin