Yush 2:2 HAU

2 Ku roƙi uwarku,Gama ita ba matata ba ce,Ni kuma ba mijinta ba ne.Ku roƙe ta ta daina karuwancinta,Ta rabu da masu rungumar mamanta.

Karanta cikakken babi Yush 2

gani Yush 2:2 a cikin mahallin