Yush 3:4 HAU

4 Gama mutanen Isra'ila za su zauna kwanaki da yawa ba sarki, ba shugaba, ba sadaka, ba al'amudi, ba falmaran, ba kan gida.

Karanta cikakken babi Yush 3

gani Yush 3:4 a cikin mahallin