Yush 4:1 HAU

1 Ya ku mutanen Isra'ila, ku ji maganar Ubangiji,Gama Ubangiji yana da shari'a da ku, ku mazaunan ƙasar.“Gama ba gaskiya, ko ƙauna,Ko sanin Ubangiji a ƙasar.

Karanta cikakken babi Yush 4

gani Yush 4:1 a cikin mahallin