14 Zan zama kamar zaki ga Ifraimu,Kamar sagarin zaki ga mutanen Yahuza.Ni kaina zan yayyage, in yi tafiyata.Zan ɗauka, in tafi, ba wanda zai yi ceto.
Karanta cikakken babi Yush 5
gani Yush 5:14 a cikin mahallin