5 Girmankan mutanen Isra'ila yana ba da shaida a kansu.Mutanen Ifraimu za su yi tuntuɓe cikin laifinsu.Mutanen Yahuza kuma za su yi tuntuɓe tare da su.
Karanta cikakken babi Yush 5
gani Yush 5:5 a cikin mahallin