Yush 9:6 HAU

6 Ga shi kuma, suna tafiya zuwa halaka,Masar za ta tattara su,Memfis za ta binne su.Ƙayayuwa za su mallaki abubuwan tamaninsu na azurfa.Sarƙaƙƙiya za ta tsiro a cikin alfarwansu.

Karanta cikakken babi Yush 9

gani Yush 9:6 a cikin mahallin