Yush 9:7 HAU

7 Ranar hukunci ta zo, ranar ramako ta iso,Isra'ila za ta sani!An ce annabi wawa ne,Mutumin da yake da ruhu kuwa mahaukaci ne,Saboda yawan muguntarku da ƙiyayyarku.

Karanta cikakken babi Yush 9

gani Yush 9:7 a cikin mahallin