1 Sam 12:4 HAU

4 Jama'a suka amsa, suka ce, “Ba ka zalunci kowa ba, ba ka wulakanta kowa ba, ba ka kuma yi wa kowa ƙwace ba.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 12

gani 1 Sam 12:4 a cikin mahallin