1 Sam 12:5 HAU

5 Sa'an nan ya ce musu, “Ubangiji shi ne shaida, wanda kuma ya naɗa, shi ma shaida ne a yau, cewa ba ku iske ni da laifin kome ba.”Jama'ar suka ce, “Ubangiji ne shaida.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 12

gani 1 Sam 12:5 a cikin mahallin