1 Sam 12:6 HAU

6 Sama'ila kuma ya ce wa jama'a, “Ubangiji ne ya sa Musa da Haruna su fito da kakanninku daga ƙasar Masar.

Karanta cikakken babi 1 Sam 12

gani 1 Sam 12:6 a cikin mahallin