1 Sam 12:7 HAU

7 Yanzu fa ku tsaya shiru don in yi muku magana a kan ayyuka masu adalci na Ubangiji waɗanda ya aikata dominku da kakanninku.

Karanta cikakken babi 1 Sam 12

gani 1 Sam 12:7 a cikin mahallin