2 Sam 17:29 HAU

29 da zuma, da kindirmo, da tumaki, da cukun madarar shanu. Gama sun sani Dawuda da mutanensa suna jin yunwa, da gajiya, da kishi, a cikin jeji.

Karanta cikakken babi 2 Sam 17

gani 2 Sam 17:29 a cikin mahallin