2 Sam 18:1 HAU

1 Dawuda kuwa ya shirya sojojin da suke tare da shi, sa'an nan ya naɗa musu shugabanni na dubu dubu da na ɗari ɗari.

Karanta cikakken babi 2 Sam 18

gani 2 Sam 18:1 a cikin mahallin