2 Sam 20:17 HAU

17 Da ya zo kusa da ita, sai macen ta ce, “Kai ne Yowab?”Ya ce, “I, ni ne.”Ta ce masa, “Ka kasa kunne gare ni.”Ya ce, “Ina sauraronki.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 20

gani 2 Sam 20:17 a cikin mahallin