11 Suka kuma buɗe fikafikansu sama. Kowane taliki yana taɓa fiffiken ɗan'uwansa da fikafikansa biyu, da kuma fikafikansa biyu yake rufe jikinsa.
Karanta cikakken babi Ez 1
gani Ez 1:11 a cikin mahallin