Ez 1:10 HAU

10 Kamannin fuskokinsu, su huɗu ɗin, kowannensu yana da fuska irin ta mutum a gaba, da fuska irin ta zaki a dama, da fuska irin ta bijimi a hagu, da fuska irin ta gaggafa a baya.

Karanta cikakken babi Ez 1

gani Ez 1:10 a cikin mahallin