Ez 1:13 HAU

13 A tsakiyar talikan akwai wani abu mai kama da garwashin wuta, kamar jiniyoyi kuma suna kai da kawowa a tsakanin talikan, wutar kuwa tana haskakawa. Daga cikin wutar kuma, sai ga walƙiya tana fitowa.

Karanta cikakken babi Ez 1

gani Ez 1:13 a cikin mahallin