21 Amma waɗanda zuciyarsu ta karkata zuwa ga bin ƙazantattun abubuwa masu banƙyama, zan sāka musu gwargwadon ayyukansu, ni Ubangiji na faɗa.”
Karanta cikakken babi Ez 11
gani Ez 11:21 a cikin mahallin